Mijina sirrina hausa novel 71

Budurwa me gemu. Shin daka iya auren irin wannan mata Mai Gemuba tare da ta Aske ba. Haka ya sa ta shiga cikin damuwa, amma daga bisani ta dauki cewar, wannan wata baiwa ce da Allah yayi mata.

GOYON KAKA PART 4 Subscribe 4 more lates

Tun dai a wannan lokacin ne ta daina yanke gashin fuskar ta. Happy new year. Cholesterol yana nufin toshewar jijiyon da jini ke gudana Wani irin sinadari ne da jikin dan adam ke amfani dashi domin gudanar da wasu ayyukan lafiya a cikin jinin mutum. Wasu daga cikin ayyukan cholesterol a cikin jini sune: 1- Sauye-sauyen halittar dan adam yayin da yake balaga da kuma sarrafa sha'awar sa.

Cholesterol dai sinadari ne mai danko kamar kitse. Idan yayi yawa a cikin jini yana likewa a hanyoyin jini dake daukar jini artery zuwa zuciyar dan adam. Daga nan sai a samu "heart attack" zuciyar mutum ta samu Matsala ko mutum ya mutu.

Amfanin cin qafar kaza. Dayawa Idan aka ga Mutum Yana cin Kafar Kaza Akan mashi kallon Kaskanchi, Amma kuma akwai wani Sirri da Mutane basu Sani ba, Dayawa daga cikin mutane basu san cewa kafar kaza tanada mahimmanci sosai ba wajen karin Lafiya musamman bangaren matsalolin kashi, ciwon gabobi, arthritis da Rheumatism da sauransu, sannan yana magance Matsalar saurin nuna Alamun Tsufa a Jikin mutum, yana magance Matsalar hawan jini, yana daidaita jinin ta yadda bazai hauba sannan bazai sauko ba.

Ta hakane mutum zai iya kare kansa daga matsaloli kamar su: "Syntax error", "Logic error" da dai sauransu. Wanan sashen na Hausa Channel zamu bada gudun muwa sosai ga duk wanda ke da buqatar hakan. Duk wanda keso akwai buqatar ya kasance mai amfani da wayar android sanan yayi downloading din TERMINAL IDE a google play din sa, kuma wani abu ga wanan shi application din baya buqatar ayi rooting din waya.

Muknzabi terminal ide ne domin shine mafi qarfi da kyau da ga sauran kuma yin a. Yanda ake yanka lemu. A wata kotu dake Wudil ne wata mata ta kai karar mijinta kotu inda take zarginsa da cewar bai iya yanka lemo ba.

A ranar da aka gabatar da kara a kotu: Alkali ga wanda akayi kara Matarka tana zarginka da cewa ba ka iya yanka lemo ba.

mijina sirrina hausa novel 71

Wanda akayi kara: Cikin mamaki yace; Allah ya gafarta Mallam tayaya za'a dubi mutum kamata ace wai ban iya yanka lemo ba, anan ya bukaci da a kawo lemo ya yanka. Alkali yasa aka kawo lemo da wuka aka bashi, sai ya yanka kuwa.Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban.

HAUSA CHANNEL

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa.

Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya. Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Read more.

Gidan Novels Hausa Novels. Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da'aka riga aka taso daga makaranta,ya d'anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y'an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar dasu da yellow piper yayi.

Ranshi 'kwarai yana a dagulene koda yake ba abin mamaki bane ganin fuskar tashi babu walwala kusan dukkan na tare dashi sunsan dahakan duk da yake mutum mayen barkwanci lokaci kankane yakoma kamar wani horror abin tsoro ga kowa saboda yanda yakecin magani kullum idanunshi suna manne da farin gilashi saboda yanda ya matsama idanun nashi da kuka wanda har yazuwa yau d'innan yakasa dena kukan. Baya zato ko tunanin zaidena kukan rasa jigon rayuwarshi dayayi a cikin watanni shidda dasuka gabata.

Yazuwa wannan lokacin yazama abin tausayi ga kowa to ai dolene dukkan mai imani ya tausayama d'an sangirin saurayin maicike fal da 'kuruciya akan fuskarshi da dukkan sassa na jikinshi.

Rashi yayi babba rashin dayake ganin bazai ta'ba samun tamka ko madadin taba. ZAHRA ADAM ISHAQ cikakkiyar budurwar dasuka sha'ku tun yarinta shine yaci kashinta da fitsarinta ya goyata a gadon bayanshi yamata soyayya dabai ta'ba yima wani mahalu'ki a duniya irintaba rana guda ciwon mara yayi fatali da rayuwar zahara yazuwa barzahu. Yashiga rud'u mara misaltuwa dayawa yawa anzata ya haukace,amma dayake allah gafurune kuma rahimu saiya tashi kafad'unshi yakuma saka mashi dangana duk da ikirarinshi na dena kallon kowacce y'a mace da gashi tunda yarasa zahra.

Y'amma dayawa sunsha kawo kansu gareshi wasu iyayensu zasu kawo talla wasu text zasumai amma haryau baiga mai maye gurbin zahra ba. Kamar ance dashi ya kalli gefen damarshi ya hangota cikin dandazon yara sa'anninta kamar sauran yara akwai uniform bulu da farin hijabi jikinta sai y'ar jakar makaranta saqale a hammatarta.

Wata mummunar fad'uwar gaba ta riskeshi lokaci guda ya cire gilashin fuskarshi yasake murza idanu gabanshi na bugun goma goma. Caraf idanunta suka sar'ke cikin na ishaq wanda tuni anbasu hannu amma tsabar kallonta baimasan anbasu hannunba.

Tarin ababen hawa dasuke bayanshi suka addabeshi da horn hakan yasakashi waigawa da sauri, lokacin wani har yayi mashi overtaken yana fad'in "amma kai wawane,idan kallon mata kazoyi toka bamu hanya mu wucewa zamuyi ". Ganin ita yaketa kallo yasata cewa da 'kawayenta"ummilolo kukalli d'an 'kauye yanata kallona kutsaya kuga yanda zanmashi gobe bazai sake kallonaba,ummana tace mai kallon mutane mayene.Da asuba ta rigashi tashi bata tasheshi ba sai bayan ta iyo alwala domin ka'idane tare suke yin salla, tashinshi taje tayi,tashi yayi yana kallonta yana dan harararta alamun bai huce ba daga fushin da yayi adaren jiya.

En 10204 type 3.1 standard

Yi tayi kamar bata ga hararar da yake aika mata ba, sauka daga kan gadon yayi ya nufi toilet yana fitowa yaganta akwance taja bargo ta lulluba. Wata hararar yasake jifanta da ita baice komai ba yatafi kan dadduma yatada kabbarar salla. Shiru tayi masa ta lumshe idonta kamar mai yin bacci, tana jinshi sai faman juyi yake har gari yayi haske tun tana jin motainshi har bacci ya dauketa.

Ganin tayi bacci yasashi komawa falo ya kunna labarai yana gani anan shima baccin ya daukeshi bashi ya farka ba sai misalin karfe 8 nasafe. Motsinta yajiyo acikin kitchen alamun tana hada abun karyawa, tashi yayi yabita zuwa cikin kitchen din ahankali ya sadada yaje ya rufe mata idanuwanta.

Murmushi yayi ya matsa kusa da ita tareda kallon fuskarta, tasha kwalliya sosai sai kamshi take zubawa, tana sanye da atamfa maroon mai zanen hang bag ajiki.

Karasa ficewa yayi daga cikin kitchen din ita kuma taci gaba da aikinta acikin zuciyarta tana cewa. K'arfe 9 daidai tagama kammala hada breakfast din dan haka ta kinkimo ta nufi kan dining. Zaune ta sameshi akan dining din yana hada mata sabuwar wayar da yasiyo mata, daga ganin wayar mai tsada ce domin tahango tambarin kamfanin HTC ajiki. Zama tayi akujerar dake kusa dashi tana kallonshi sakamakon kamshinshi da yacika kofofin hancinta, ba karamin kyau yayi ba awannan lokaci domin pink din riga yasa ta polo da bakin trouser, sumar nan tashi tasha gyara sai kyalli take, ya daura agogon silver ahannunshi na hagu.

Bai jira amsarta ba yatashi zuwa socket yajona ajiki ya dawo wurinta lokacin har tasoma kurbar tea din data hada. Kasan kuwa dadewar da nayi agaban mirror kafin indaura shi?

React native save image to storage

Baiyi magana ba wayarshi tafara ringing, karkacewa yayi ya cirota daga aljihunshi yana kallon screen din wayar, ganin sunan zee yasashi kallonta yana murmushi, bai dauki wayar ba ya ajiyeta akan table din dake gabansu. Ko kallonshi batayi ba ta juyar da kanta, shi bai son yayi laifi awurin gimbiyar tasa shiyasa ma yaki daga wayar daga karshema kashewa yayi gaba daya ya ajiyeta.

Tea dinta ya dauka ya kurba, ya kula tunda yayi mata maganar zee ta sake tunzura, dan haka har suka kammala bata sake cedashi ko uffan ba. Gyara kwanciyarshi yayi yazuba mata fararen idanuwanshi mayalwata masu dauke da bakin yalwataccen gashi. Jin alamun saukar kwallarshi akan kafadarta yasata juyawa tana kallonshi kumatunshi ta fara shafawa. Murmushinshi mai tsada taga yayi mata kafin yadagata sama yafara juyawa da ita, gaba dayansu shida ita dariya sukeyi, yau yana cikeda farin cikin da bai taba yin irinsa ba.

Yafada cikin shagwaba, hannayenta tasa wai zata dagashin amma maimakon haka sai ji tayi sun fadi akan center carpet din dake shimfide afalon. Fuskarta dauke da farin ciki ta shiga bedroom dinta ta ciro mayafi da takalmi kalar kayanta tafito bayan ta fesa turare. Bari dai kawai nayi ganganci nadaukeki mutafi idan kuma ansamu matsala shikenan asan yanda za ayi". Jan hannunshi tayi suka fita hannayensu sarke cikin juna, saida suka fara zuwa suka gaida hajiya sannan suka wuce wurin motar tata, kusan suman tsaye tayi saboda ganin haduwar motar, ko da wasa bata taba kawowa zata mallaki irin wannan motar ba.

This that these those

Motar yar karama ce ta mata kalarta blue sai sheki take, budewa yayi ya shiga itama ta shiga ta zauna kasancewar glasses din masu duhu ne yasashi janyota zuwa saman cinyarshi bayan ya kwantar da kujerar tashi. Tafiya suka fara yana rike da sitiyarin itama ta rike suna juyashi ahankali, ahaka suka fice daga farfajiyar gidan, saida yaga sun kusa zuwa babban titi sannan yamayar da ita kujerarta yaci gaba da driving din shi kadai. Wuraren shakatawa kala kala suka ziyarta daga karshe yakaita gidan anty siyama, ba karamin murna anty siyama tayiba da ganinsu nan tahau tsokanar amadi.

Dariya sukayi dukkaninsu, har yamma suna gidan sai daf da magrib suka tafi, ba gida yanufa dasu ba, lovers garden yakaisu,bude ido kawai nadiya tayi tana ganin yanda masoya ke guje guje wasu kuma yan tsalle tsalle. Dariya tayi tajashi suka fita zuwa filin wurin, babu laifi suma sun dan wataya sosai, karfe 7 suka koma gida. Tunda suka koma kuma yadameta da mitar fashin sallar da takeyi, juyawa tayi ta kalleshi.

Shiru taji yayi mata baiyi magana ba, janshi tayi tasashi ajikinta tafara shafa sumar kanshi,dagewa tayi wurin bashi kulawa tunda tarigada tasan halin kayanta,da yan dabaru tasamu har yasamu nutsuwa yayi bacci dama haka yakamata mata su kasance bawai kawai dan kina period ba ki kauracewa miji wata ma sai ki samu mijin yana gabas ita tana yamma wannan babban kuskure ne. A daddafe dai yasamu yahakura har kwana ukun tayi, kamar wani marar lafiya yazame mata har saida yasamu abinda yake kulafuci sannan yaware yakoma kamar da.

Lokaci zuwa lokaci yana daukarta sufita su zagaya gari amma har yanzu bata gama koyon motarba kasancewar kullum suna hanyar zuwa wudil gashi anfitar musu da time table na exam.Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya.

A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa.

Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu.

mijina sirrina hausa novel 71

Sai a gauraya don su kwabu. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya. Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Read more.

Gidan Novels Hausa Novels. Email This BlogThis! Share to Twitter Share to Facebook. Muhammad Abba Gana. Burodin ayaba Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. MAJNOON hausa love novels Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake Mutane uku ne a duniya 1.

Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci.

mijina sirrina hausa novel 71

Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Popular Tags Blog Archives. Talla a Gidan novels. Sai sahabbai RA sukace Menene Alharju? Bukhari ya ruwaito a Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka! I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself as long as there is a power supply and a reliable internet connection. View my complete profile.Da asuba ta rigashi tashi bata tasheshi ba sai bayan ta iyo alwala domin ka'idane tare suke yin salla, tashinshi taje tayi,tashi yayi yana kallonta yana dan harararta alamun bai huce ba daga fushin da yayi adaren jiya.

Yi tayi kamar bata ga hararar da yake aika mata ba, sauka daga kan gadon yayi ya nufi toilet yana fitowa yaganta akwance taja bargo ta lulluba.

Wata hararar yasake jifanta da ita baice komai ba yatafi kan dadduma yatada kabbarar salla. Shiru tayi masa ta lumshe idonta kamar mai yin bacci, tana jinshi sai faman juyi yake har gari yayi haske tun tana jin motainshi har bacci ya dauketa.

Ganin tayi bacci yasashi komawa falo ya kunna labarai yana gani anan shima baccin ya daukeshi bashi ya farka ba sai misalin karfe 8 nasafe.

Mercedes benz becker map pilot navigation module

Motsinta yajiyo acikin kitchen alamun tana hada abun karyawa, tashi yayi yabita zuwa cikin kitchen din ahankali ya sadada yaje ya rufe mata idanuwanta. Murmushi yayi ya matsa kusa da ita tareda kallon fuskarta, tasha kwalliya sosai sai kamshi take zubawa, tana sanye da atamfa maroon mai zanen hang bag ajiki. Karasa ficewa yayi daga cikin kitchen din ita kuma taci gaba da aikinta acikin zuciyarta tana cewa. K'arfe 9 daidai tagama kammala hada breakfast din dan haka ta kinkimo ta nufi kan dining.

Zaune ta sameshi akan dining din yana hada mata sabuwar wayar da yasiyo mata, daga ganin wayar mai tsada ce domin tahango tambarin kamfanin HTC ajiki. Zama tayi akujerar dake kusa dashi tana kallonshi sakamakon kamshinshi da yacika kofofin hancinta, ba karamin kyau yayi ba awannan lokaci domin pink din riga yasa ta polo da bakin trouser, sumar nan tashi tasha gyara sai kyalli take, ya daura agogon silver ahannunshi na hagu.

hausa novel blog

Bai jira amsarta ba yatashi zuwa socket yajona ajiki ya dawo wurinta lokacin har tasoma kurbar tea din data hada. Kasan kuwa dadewar da nayi agaban mirror kafin indaura shi? Baiyi magana ba wayarshi tafara ringing, karkacewa yayi ya cirota daga aljihunshi yana kallon screen din wayar, ganin sunan zee yasashi kallonta yana murmushi, bai dauki wayar ba ya ajiyeta akan table din dake gabansu.

Ko kallonshi batayi ba ta juyar da kanta, shi bai son yayi laifi awurin gimbiyar tasa shiyasa ma yaki daga wayar daga karshema kashewa yayi gaba daya ya ajiyeta. Tea dinta ya dauka ya kurba, ya kula tunda yayi mata maganar zee ta sake tunzura, dan haka har suka kammala bata sake cedashi ko uffan ba.

Gyara kwanciyarshi yayi yazuba mata fararen idanuwanshi mayalwata masu dauke da bakin yalwataccen gashi. Jin alamun saukar kwallarshi akan kafadarta yasata juyawa tana kallonshi kumatunshi ta fara shafawa. Murmushinshi mai tsada taga yayi mata kafin yadagata sama yafara juyawa da ita, gaba dayansu shida ita dariya sukeyi, yau yana cikeda farin cikin da bai taba yin irinsa ba. Yafada cikin shagwaba, hannayenta tasa wai zata dagashin amma maimakon haka sai ji tayi sun fadi akan center carpet din dake shimfide afalon.

Fuskarta dauke da farin ciki ta shiga bedroom dinta ta ciro mayafi da takalmi kalar kayanta tafito bayan ta fesa turare. Bari dai kawai nayi ganganci nadaukeki mutafi idan kuma ansamu matsala shikenan asan yanda za ayi". Jan hannunshi tayi suka fita hannayensu sarke cikin juna, saida suka fara zuwa suka gaida hajiya sannan suka wuce wurin motar tata, kusan suman tsaye tayi saboda ganin haduwar motar, ko da wasa bata taba kawowa zata mallaki irin wannan motar ba.

Motar yar karama ce ta mata kalarta blue sai sheki take, budewa yayi ya shiga itama ta shiga ta zauna kasancewar glasses din masu duhu ne yasashi janyota zuwa saman cinyarshi bayan ya kwantar da kujerar tashi.

Tafiya suka fara yana rike da sitiyarin itama ta rike suna juyashi ahankali, ahaka suka fice daga farfajiyar gidan, saida yaga sun kusa zuwa babban titi sannan yamayar da ita kujerarta yaci gaba da driving din shi kadai.

Wuraren shakatawa kala kala suka ziyarta daga karshe yakaita gidan anty siyama, ba karamin murna anty siyama tayiba da ganinsu nan tahau tsokanar amadi.

Anomalous diffusion in presence of boundary conditions

Dariya sukayi dukkaninsu, har yamma suna gidan sai daf da magrib suka tafi, ba gida yanufa dasu ba, lovers garden yakaisu,bude ido kawai nadiya tayi tana ganin yanda masoya ke guje guje wasu kuma yan tsalle tsalle. Dariya tayi tajashi suka fita zuwa filin wurin, babu laifi suma sun dan wataya sosai, karfe 7 suka koma gida. Tunda suka koma kuma yadameta da mitar fashin sallar da takeyi, juyawa tayi ta kalleshi. Shiru taji yayi mata baiyi magana ba, janshi tayi tasashi ajikinta tafara shafa sumar kanshi,dagewa tayi wurin bashi kulawa tunda tarigada tasan halin kayanta,da yan dabaru tasamu har yasamu nutsuwa yayi bacci dama haka yakamata mata su kasance bawai kawai dan kina period ba ki kauracewa miji wata ma sai ki samu mijin yana gabas ita tana yamma wannan babban kuskure ne.

A daddafe dai yasamu yahakura har kwana ukun tayi, kamar wani marar lafiya yazame mata har saida yasamu abinda yake kulafuci sannan yaware yakoma kamar da. Lokaci zuwa lokaci yana daukarta sufita su zagaya gari amma har yanzu bata gama koyon motarba kasancewar kullum suna hanyar zuwa wudil gashi anfitar musu da time table na exam. Yanzu bai fiya zama a part dinsu ba yafi zama a part din hajiya saboda yabata damar yin karatu sai dai abunda yake damunsa yanda yanzu duk tazama wata lazy, shi kanshi yanzu bata iya hidimta masa kamar da abu kadan sai tace masa tagaji, ana cikin haka kuma sai tafara yawan amai daga taci abinci sai amai babu abinda take jin dadinshi sai lemon zaki shikam koda yaushe cikin shansa take.

Amadi ko kadan bai san abinda yake damunta ba amma dai yaga canji atareda ita musamman ma ajikinta wanda yake sashi kasa hakuri ita kuma yanzu idan da abinda ta tsana to abinda yake shaukin ne, kusan koda wanne lokaci sai yasha aikin rarrashi kafin yasamu karbuwa. Fita yayi ganin motar anty siyama yasashi shiga part din hajiya, gaisawa sukayi kawai yajuya zai fita.Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr.

Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawan Cikeda nutsuwa Nafeesah ke tafiya cikin uniform d'inta kalan light and dark purpule na makaranta nursery da primary ta cement primary school dake jihar sokoto a unguwar Wurno road, sauri take janye da hannun qaninta shuraim yayanta sudais ya musu nisa acewarsa idan yayi late shi kadai za'a doka a school, duk yawan horn da ake rafka musu be saka ta tsaya ba seda tajiyo muryan qawarta Zuhrah tana kwalla mata kira sannan taja birki ta tsaya ta waigo tana kallon ta,washe baki zuhra qwasai tai sannan tace tana mata alama da hannu.

Tunda ban gaya ba aiba ruwanki dana mu gidan" takaici ya ishi Nafeesah dama gata da qarancin shekaru amma akwai hankali, batace komai ba tabar wurin yayinda d'aukacin yaran dake wurin suka kwashe da dariya abin yayiwa Nafeesah ciwo ya sanya ta fasa yin break gaba d'aya takoma class ta zauna tana kuka, a haka Nihla tazo ta sameta ta riqe mata hannu. The Watty Awards. Try Premium. Log in Sign Up. New Reading List.

Send to Friend. Tunda ban gaya ba aiba ruwanki dana mu gidan" takaici ya ishi Nafeesah dama gata da qarancin shekaru amma akwai hankali, batace komai ba tabar wurin yayinda d'aukacin yaran dake wurin suka kwashe da dariya abin yayiwa Nafeesah ciwo ya sanya ta fasa yin break gaba d'aya takoma class ta zauna tana kuka, a haka Nihla tazo ta sameta ta riqe mata hannu "Pheey dan Allah idan Aunty qwasai tana sha'aninta kina zura mata ido,kinsan halin zuhra sarai duk sanda kike mata gyara lokacin take miki wani tonon sililin ni breakfast d'inma ki dena zuwa field nima zanna riqa tsayawa anan munayi a tare" share wayanta tayi abinka da yaro seta ware suka ci abincinsu a class suna hira, koda aka tashi jan hannun shuraim tayi suka nufi hanyar gawon nama inda dama nanne asalin unguwar su suda su Zuhrah gaba d'aya, can daga mota Aunty qwasai ta kware muryanta.

Promoted stories. You'll also like. Where stories live. Discover now.Mijina sirrina 6 the End. Yanzu fa mijinki ne ba saurayi ba. Ai ba haka mukayi dakai ba" Murmushi yayi ya kamo hannunta, "to ai basai munyi haka dakeba, ra'ayinane. Sai yau nadiya ta tabbatar da cewar amadi cikakken dan gatane agidansu, suma yayun nashi dukkaninsu sai da sukayi mamakin ganin nadiya domin basu zaci zasu ganta hakaba tunda sunji yace ta haihu har yara biyu duk azatonsu zasu ganta ta tsofe amma sai sukaga sabanin haka anan dukkkaninsu suka yaba da zabin nasa, "Lallai anty amadi dole arude ace aure akeso.

K'arfe 10 aka tashi daga dinner din, hannunta yakama suka fita bayan tagaisa da yan uwanshi, mota ya bude mata shima yazaga ya shiga ya zauna tareda matsawa kusa da ita, "Wai menene haka? Kodan na matso kusa dake?

Powersdr linux

Wallahi tafiya zanyi tunda bancewa mama zan kwana ba" "To shikenan zaki tafi, kin yarda gobe inzo? Abinda taji yafada kenan cikin muryarshi mai sanyi domin amadi ko kadan bashida zafi shiyasa muryarsa take sanyi kalau, "Uhmmm baby. Cewa fa kikayi basai nazoba, nikuma ina son nazo saboda ina son ganin matata Ni agajiye nake ko gida fa bamu jeba muna hanya. Basu suka karasa gida ba sai lokacin harsu mama sun kwanta, In banda yunwa babu abinda takeji nan taje tayi alwala tayi salla tana idarwa ta zubo abinci taci, ko kayan jikinta bata cireba ta kwanta saboda tsabar gajiyar da ta kwaso, Washe gari umman sumaila ta tafi haka suma su A'isha kannen kabeer sun tafi shiyasa yanzu gidan babu kowa sai su yasu, Fitowar nadiya kenan daga wanka tafara jiyo maganganu atsakar gida, hijabi tasa ta fita nan taga yaya kabeer zaune ra'as yanata faman gursheken kuka agaban mama, mama sai hakuri take bashi akan yadaina wannan kukan, "Mama dole inyi kuka tunda har narabu da nadiya, ashe nadiya zata iya auren wani mijin baniba?

Ashe aure aka daura mata jiya? Ni najawowa kaina amma har yanzu ina son nadiya wallahi, ina kaunarta, dan Allah mama ki taimaka min nadiya tadawo gareni. Shiryawa tayi cikin wata shadda ja mai mutukar tsada in banda maiko babu abinda takeyi, kwalliya ta danyi sama sama tasha turare ta fito tana kokarin daura dan kwali anan mama take sanar da ita wai kabeer ya dauki fadeel da fadeela yatafi dasu sai yamma zai kawosu, "Damuwarsa. Tun jiya bakaga kunshin nawaba sai yau" ta bashi amsa tana latsa wayarta, bai kuma yin magana ba ya rabuda ita yaci gaba da kallonta, ita kuma tanata faman latsa wayarta, Tashi tayi taje ta zuba masa abincin, faten doya sannan ta tsiyaya masa juice,juyawa tayi zataje ta zauna ya kirata, "Baby zo" Kasa yimasa musu tayi saboda ayanda yayi maganar babu alamun wasa, kamar kazar da kwai ya fashewa aciki haka ta karasa tana zuwa yasa kafarshi ya hardota jikinshi, Akanshi ta fada yasa kafa ya hardeta ta yadda bazata iya tashiba, "Shine nace kizo naga kunshin naki kika ki zuwa ko?

Shiru tayi taki amsa masa, hannayenta duka biyu yakamo yana jujjuyasu cikin nashi yana kallon kunshin, kamar zata saka kuka dan takaici, Bata gama wannan bacin ranba taji ya zame dan kwalin kanta, "Wowwww, baby kitsonki yayi kyau, waye yayi miki?

mijina sirrina hausa novel 71

Babu yanda ta iya haka taci gaba da zama ajikinsa har yagama fitinarsa, juice ya tsiyaya yasha tareda jan jelar kitsonta, hade fuska tayi ta kalleshi nan suka hada ido fessss taji ya fesa mata juice din bakinshi afuskarta, "Kai, kai.

Sun dade ahaka har sai da yaji an kira salla sannan ya dago kanta yana kallon fuskarta, "Baby kinji ana kiran salla. Nace kema kije kiyi alwalar sai muyi sallar tare, yau ina son inyi salla da iyalina ne. Ba na rigada nafada maka ba, ko ahaka zanyi sallar. Wannan wanne irin abune?

Tashi yayi yana gyara agogon hannunshi yana kallonta yanda taci magani ta bata fuska, "Baby zanje na tafi. Duk da kabeer ya fice baiza amadi ya saketa ba sun dade atsaye acikin soron domin sam baya son tafiya yabarta dan dai babu yanda zaiyi ne, Har bakin motarshi yajata yabude ya shiga sannan ya kalleta yana rikeda hannunta, "Baby sai nadawo ko?


thoughts on “Mijina sirrina hausa novel 71”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *